|
0 |
|
katin haɗe yake da kyautar |
|
1 |
|
ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta |
|
2 |
|
za ta iya jin ciwo idan ta yi haka |
|
3 |
|
shin ba wani abu da za su yi ranar juma'a |
|
4 |
|
ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa |
|
5 |
|
ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne |
|
6 |
|
na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha |
|
7 |
|
ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon |
|
8 |
|
menene sunanka |
|
9 |
|
da yau zan kira ta |
|
10 |
|
zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala |
|
11 |
|
ina ma ban aure shi ba |
|
12 |
|
habibu ya nuna bai son kasancewa anan |
|
13 |
|
abin farin akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi |
|
14 |
|
ban taba kiran shi da wawa ba |
|
15 |
|
ban san yadda ake kamun kifi ba |
|
16 |
|
an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici |
|
17 |
|
ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni |
|
18 |
|
jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki |
|
19 |
|
zan buƙaci kuɗi fiye da haka |
|
20 |
|
ina aiki cikin abokanai kuma ina rayuwa cikin littafai |
|
21 |
|
muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi |
|
22 |
|
ba na tsammanin jami na da tabbacin abinda laditu ke son yi |
|
23 |
|
an haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar |
|
24 |
|
an fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya |
|
25 |
|
na san ban yi zaɓin da ya dace ba |
|
26 |
|
wajen ya yi kacakaca |
|
27 |
|
wannan uzirin bai kai na barin aiki ba |
|
28 |
|
sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar vietnam cikin kwanaki shida kacal |
|
29 |
|
kamar bai faru ba |
|
30 |
|
mercedes na ya fi naka girma |
|
31 |
|
ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne bayan an yi garkuwa da shi |
|
32 |
|
tun lokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani |
|
33 |
|
kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila |
|
34 |
|
ka kula da wannan labarin |
|
35 |
|
ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu |
|
36 |
|
abin na da ban tsoro |
|
37 |
|
sai dai shagon bai da wani girma sosai |
|
38 |
|
ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba |
|
39 |
|
za mu iya ba tare da taimakon ibrahims ba |
|
40 |
|
aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka |
|
41 |
|
idan kin yi sau ɗaya to kar ki ƙara yi |
|
42 |
|
hadizaam bakuwa ce a garin nan ko ba haka ba |
|
43 |
|
jarumin ya mutu akan ki masoyiyata sarauniya ta |
|
44 |
|
na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun |
|
45 |
|
nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya |
|
46 |
|
kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku |
|
47 |
|
lola ta yi rawa tare da grace |
|
48 |
|
amincewa da yanayi shi ne sirrin haƙurinta |
|
49 |
|
ina tunanin ishaku da jummai na zargi |
|
50 |
|
bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa |
|
51 |
|
kamfaninmu yana tallacetallace na shekarashekara na yen dubu miliyan |
|
52 |
|
abokina na son ya amsa laifi |
|
53 |
|
ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani |
|
54 |
|
rana tana bayar da zafi da haske da yawa |
|
55 |
|
yusuf ya fadawa lare yadda suka hadu da hassan |
|
56 |
|
wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai |
|
57 |
|
aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki |
|
58 |
|
akwai mamaki a ce bai san labarin ba |
|
59 |
|
linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe |
|
60 |
|
yau ina fama da ciwon kirji |
|
61 |
|
tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman |
|
62 |
|
ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati |
|
63 |
|
ya ji ruwan saman ya a fuskarsa |
|
64 |
|
zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce |
|
65 |
|
mutu ƙazami |
|
66 |
|
ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace |
|
67 |
|
habibu asabe hassan da aishaam duk suna magana da faransanci |
|
68 |
|
bana jin jauro zai je bakin ruwa yau |
|
69 |
|
otolalata jerin makamai |
|
70 |
|
ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi |
|
71 |
|
abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin |
|
72 |
|
haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido |
|
73 |
|
karen da yaga ba zai iya iso wajena ba ya fara haushi |
|
74 |
|
eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai |
|
75 |
|
yanzu dama ce mai kyau ta hukunta ishaku game da abinda ya aikata |
|
76 |
|
ki bari mustapha ya sai miki wannan |
|
77 |
|
bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani |
|
78 |
|
bayan sati ɗaya abdullahi ya gundiri mutane |
|
79 |
|
zan tambaye shi gobe |
|
80 |
|
da fatan allah ta'ala ya faranta maka rai |
|
81 |
|
lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta |
|
82 |
|
shin kun ji labarin mu |
|
83 |
|
gaskiya bani da wata alama |
|
84 |
|
na yi tunani zan same ku a can |
|
85 |
|
hayaƙin yana shaƙe ta |
|
86 |
|
ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da daɗi |
|
87 |
|
ina bukatan ku bayyana min wani abu |
|
88 |
|
yin haka zai fi dadi ko me kuka gani |
|
89 |
|
ni ma na ji |
|
90 |
|
aliyu na tsoron yin magana dani ko ba haka |
|
91 |
|
kamar bitrus ya gaji sosai |
|
92 |
|
zan so idan hakan bai faru ba |
|
93 |
|
na damu kwarai da wannan zafin kirji |
|
94 |
|
kina sanye da kaya |
|
95 |
|
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr jones |
|
96 |
|
ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci |
|
97 |
|
ina tsoron kada ku cutar da aliyu |
|
98 |
|
tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari |
|
99 |
|
ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi |
|
100 |
|
babangida ya isa landan tare da wasu gungun masana |
|
101 |
|
ibrahim ya ce ya yi tsammanin hauwatu ta yi mamaki |
|
102 |
|
an ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis |
|
103 |
|
ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin |
|
104 |
|
abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau |
|
105 |
|
na gaji kuma ina jin yinwa kuma haka kowa yake ji |
|
106 |
|
zan komo kansa |
|
107 |
|
amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris |
|
108 |
|
ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen da naje |
|
109 |
|
habibu ya iya waƙa |
|
110 |
|
na yi dariya sosai har da ciwon ciki |
|
111 |
|
na san har yanzu yana can |
|
112 |
|
yana min zafi a kirji |
|
113 |
|
babu rigakafi amma hukumomi dabamdabam suna kokarin samo rigakafin |
|
114 |
|
babangida ya kware a wasan tennis |
|
115 |
|
ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka |
|
116 |
|
kuma kuna da zazzaɓi yanzu |
|
117 |
|
ka gaida min da matarka |
|
118 |
|
bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa |
|
119 |
|
akwai buƙatar ƙara bincike |
|
120 |
|
ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba |
|
121 |
|
za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba |
|
122 |
|
na gaji kasuwancin daga mahaifina |
|
123 |
|
yana zafi a tsakiyar kirji na |
|
124 |
|
kana son ka zauna |
|
125 |
|
ba wanda ya damu da ni |
|
126 |
|
google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya |
|
127 |
|
gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa namiji ne shugaban gida |
|
128 |
|
mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi |
|
129 |
|
ishaku bai damu da lare ba |
|
130 |
|
muna da abin mamaki |
|
131 |
|
na so yarda da shi |
|
132 |
|
makon jiya wani ya raba godiyar sa ga aikin mu |
|
133 |
|
kira ni bayan kun yi magana da su |
|
134 |
|
kamar jauro na jin tsoron wani abu |
|
135 |
|
ina bukatar wanda zan yi magana da shi |
|
136 |
|
ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba |
|
137 |
|
muna da gig gobe da daddare a gidan rawa |
|
138 |
|
cigaban rayuwa shi ne samun buɗi |
|
139 |
|
jauro ya ce yana son wancan don haka na bashi |
|
140 |
|
katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya |
|
141 |
|
ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba |
|
142 |
|
mun gwada hakan jiya |
|
143 |
|
ban san yusuf yana bacci ba |
|
144 |
|
ya fi dai da suka rufe bakunan su |
|
145 |
|
yaushe ka sayawa kanka babur |
|
146 |
|
bitrusa yana yawan tafiya |
|
147 |
|
abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba |
|
148 |
|
ni wayyaye ne |
|
|